Atiku Tare Da Tony DA Matar Sa Whitney
Dan Matar Tsohon Mataimakin Shugaban
Kasa, Atiku Abubakar, Wato Tony, Ya Auri
Whitney, Inda Aka Gudanar Da Shagulgulan
Bikin A Jiya Asabar A Otal Din Madinat
Jumeirah Dake Kasar Dubai.
Tsohon mataimakin shugaban kasan da matar
sa Jamila Atiku Abubakar wacce Take da suna
Jennifer Kafin ta Zama Musilma ta Haifi Tony
da Mijinta na Farko Lokacin Tana Kirista Ita
Hajiya Jamila Atiku Abubakar Yar Kabilar Igbo
CE
Magamar Gaskiya Atiku abubakar Bashi Dan
Cikinsa Mai Suna Tony kamar Yadda Wasu
Jaridun Suke Yada hakan Cewa Tony Dansa
Ne Na Cikinsa…