• About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Sample Page
BestArewaMusic
No Result
View All Result
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home News

Wasu matan Najeriya ‘sun gigice’ da son auren Dangote

AB Gentle by AB Gentle
July 12, 2018
in News
Reading Time: 4 mins read
0
42
SHARES
220
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Mata da dama a Najeriya suna ci gaba dab ayyana ra’ayoyinsu bayan wani labari da jaridar Financial Times (FT) ta wallafa, inda ta bayyana cewa mutumin da ya fi kowa arziki a nahiyar Afirka Aliko Dangote “yana neman matar da zai aura.”

Wannan ya sa wadansu mata musamman a kafafen sada zumunta suka rika bayyana bukatarsu ta neman auren attajirin, wanda yanzu ba shi da mata.

Sai dai wasu daga cikin masu sharhi kan lamarin sun ce ba a fahimci ainihin zancen attajirin ba, don a cikin kalaman da ya yi wa jaridar ta FT,
bai fito kai tsaye ya ce yana neman matar da zai aura ba.

Ko ita ma jaridar ba ta sanya wannan magana a matsayin kanun labarin nata ba, sai dai wasu jaridun da suka dauki labarin ne suka sanya hakan a matsayin kanunsu.

“Shekaruna suna kara ja. Shekara sittin ba wasa ba ne…babu amfani na fita neman (aure) kuma idan ka samu ba ka da lokaci,” in ji Dangote kamar yadda ya bayyanawa jaridar.

Ya ci gaba da cewa: “A yanzu haka abubuwan da suke gabana suna da yawa matuka, muna da matatar mai da kamfonin takin zamani da bututan iskar gas. Ya kamata na natsu,” in ji shi.

Aisha Falke mai shafin Instagram na
northern_hibiscuss ta wallafa labarin Dangoten kuma ta shaida wa BBC cewa ta samu dimbin sakonni daga mata wadanda suke namen attajirin ya aure su.

Aisha ta kara da cewa: “Tun a ranar da na sanya labarin a shafina, mata suke ta turo min sakonni har da kiran waya, cewa na yi musu hanya.

“Sun yi tsammanin ko ta wajena ya zo neman auren, ba su san cewa ba ni da ko wacce irin alaka ko kusanci da Dangote ba, labari kawai na gani na sanya musu.”

Previous Post

MUSIC: Jigsaw Ft. Dj Abba – Jigila (Prod By Bestkiddoh)

Next Post

VIDEO: Feezy – Toyfriend (Official Video)

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat And Sleep, CA Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger by Profession

Related Posts

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

6LACK - B4L

6LACK – B4L

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Next Post

VIDEO: Feezy - Toyfriend (Official Video)

[Music] Klever Jay – Nene

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH BAM

No Result
View All Result

ADVERTISMENT

HOT ENTRIES

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

March 29, 2023
Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

March 29, 2023
Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

March 29, 2023
6LACK - B4L

6LACK – B4L

March 29, 2023
Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

March 29, 2023
  • About
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • DMCA/Disclaimer

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.