• About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Sample Page
BestArewaMusic
No Result
View All Result
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home Uncategorized

Budurwa da saurayi sun mutu bayan sun sha maganin kara karfin jima’i sun kwana suna zina

AB Gentle by AB Gentle
March 8, 2020
in Uncategorized
Reading Time: 5 mins read
0
42
SHARES
220
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

– An zargi cewa masoyan biyu sun mutu ne bayan dirkar magungunan karin armashin jima’i

– An same su ne tsirara a dakinsu din amma kuma mazakutar saurayin a tsaye kyam


Wata mata da masoyinta wadanda ba a san ko su waye ba an samu gawawwakinsu a dakinsu. Ana zargi cewa masoyan biyu sun mutu ne bayan dirkar magungunan karin armashin jima’i a garin fatakwal da ke jihar Ribas.

An samu gawar macen tare da saurayinta ne wanda mazakutarsa ke tsaye a wani gidan bene da ke titin Elechi-Wobo a Fatakwal, kamar yadda jaridar The Nation Online ta ruwaito.

Ganau ba jiyau ba, sun ce makwabtansu ne suka balle dakin inda suka tarar da gawawwakinsu tsirara.

“Mamacin ya samu babbar sallama daga wajen ubangidansa a watan Fabrairun da ya gabata bayan hidimta masa da ya dinga yi a Ikoku. Tuni kuma ya fara shirin auren budurwar ta shi. An samu magungunan karin armashin saduwar a teburin da ke kusa da katifarsu,” kamar yadda wani ganau ya fadi.

Mutumin dai bai karasa mutuwa ba har sai da aka danganta da asibiti kuma ya kwashe kwanaki uku kafin ya rasu.

An tuntubi rundunar ‘yan sandan jihar Ribas din kuma har yanzu ba su mayar da martani a kan lamarin ba.

Idan za mu tuna, bestarewablog ta ruwaito yadda wani mutum mai matsakaicin shekaru ya mutu a dakin otal.

Bayan ya karba dakin daga hukumar otal din tare da budurwarsa wacce suka je tare ne sai fito bayan kankanin lokaci tana ihun neman taimako.

Kamar yadda rundunar ‘yan sanda ta bayyana, babu alamun fada ko wani abu a tattare da gawar amma an samu maganin karin karfin maza a dakin.

Previous Post

VIDEO: Nomis Gee Ft Morell – Fatima (Official Video)

Next Post

VIDEO: AK Baddo – Ta Faru (Official Video)

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat And Sleep, CA Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger by Profession

Related Posts

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

6LACK - B4L

6LACK – B4L

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Next Post

VIDEO: AK Baddo - Ta Faru (Official Video)

Ganduje Ya Sauke Sarkin Kano Muhammad Sunusi Na Biyu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH BAM

No Result
View All Result

ADVERTISMENT

HOT ENTRIES

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

March 29, 2023
Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

March 29, 2023
Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

March 29, 2023
6LACK - B4L

6LACK – B4L

March 29, 2023
Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

March 29, 2023
  • About
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • DMCA/Disclaimer

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.