Barka Da Dare Mutanen Mu,
Nasan De Kunji Wakar Nan Da Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Adam A. Zango ??Yayi Tare Da Nt4 Wato Tabanangana (Wanda Suke A Ghana).
Bayan Dan Bincike Da Mukayi Akan Wakar Saboda Ta Amsu Sosai A Wajen Masoyan Jarumi Adam A. Zango Har Masoyan Nt4 Din.. Shine Muke So Muji,
Wane Yafi Birge Ka/Ki A Cikin Wakar Dabo Dabo. Adam A. Zango Ko Nt4. Muna Sauraren Ra’ayin Ku Akan Hakan…
Kuyi Comments Da Ra’ayin Ku A Kasa. Mun Gode ??