BestArewaMusic

Contact us For Music/Video Promotion Whatsapp: 09074457714, 07043434153 Email :bestarewamusic@gmail.com

Trending

Search BestArewaMusic

Thursday, 9 April 2020

MUSIC REVIEW: Wane Yafi Birge Ka/Ki A Wakar Dabo Dabo?? Adam A Zango Ko Nt4


Barka Da Dare Mutanen Mu,

Nasan De Kunji Wakar Nan Da Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Adam A. Zango 🇳🇬Yayi Tare Da Nt4 Wato Tabanangana (Wanda Suke A Ghana).

Bayan Dan Bincike Da Mukayi Akan Wakar Saboda Ta Amsu Sosai A Wajen Masoyan Jarumi Adam A. Zango Har Masoyan Nt4 Din.. Shine Muke So Muji,

Wane Yafi Birge Ka/Ki A Cikin Wakar Dabo Dabo. Adam A. Zango Ko Nt4. Muna Sauraren Ra'ayin Ku Akan Hakan...

Kuyi Comments Da Ra'ayin Ku A Kasa. Mun Gode 🙏🙏

No comments:

Post a comment