Ana cigaba da nuna kin amintuwa da sabuwar dokar da gwamnatin burtaniya ta kafa a kasar na killace mutanen da ke shigo kasar har na tsawon kwanaki 14
Shugaban kanfanin jirgin sama na RYANAIR Michael O’Leary yace an sa wannan matakan ne saboda mutanen da suka mutu sakamakon cutar COVID 19 yafi na ko ina a duniya