• About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Sample Page
BestArewaMusic
No Result
View All Result
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home ENTERTAINMENT NEWS

Burina na zama babbar Yar kasuwa inji Rayya na kwana Casa’in

AB Gentle by AB Gentle
June 4, 2020
in ENTERTAINMENT NEWS
Reading Time: 5 mins read
0
42
SHARES
220
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kodayake ‘yar wasan ta ce an haife ta ne a jihar Legas kimanin shekara 21 da suka wuce, amma ta taso ne a jihar Kaduna.

Surayya ta ce ta shahara ne sanadiyyar fitowarta a wasan Kwana Casa’in, amma ta fara wasan Hausa ne wata shida kafin nan.

“Na yi fina-finai kamar Hanyar Arziki da Yarena da Kanin Miji da wasu da ba su fito ba tukunna,” in ji ta.

Har ila yau ta ce tun tana karama take sha’awar aikin jarida wanda yana daya daga cikin abubuwan da suka sa ta fara sha’awar shiga harkan film

Ali Nuhu ne jarumin da ya fi burge ta, kamar yadda ta ce kuma a bangaren mata ta fi son Rahama Sadau da Fati Muhammad.

Daga nan Surayya ta ce yanzu haka tana karatun difloma ne a bangaren aikin jarida kuma tana da burin ci gaba da karatunta zuwa matakin digiri har ma gaba da haka.

Amma ta ce a halin yanzu tana kasuwanci, inda take harkar samar da lantarki daga kimiyyar rana wato Solar.

A karshe ta ce tana da burin zama hamshakiyar ‘yar kasuwa kuma a lokaci guda fitacciyar ‘yar jarida.

Previous Post

10 Banks Earn N22bn On Account Maintenance Charges (Names)

Next Post

Apple CEO speaks up against racism

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat And Sleep, CA Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger by Profession

Related Posts

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

6LACK - B4L

6LACK – B4L

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

by AB Gentle
March 29, 2023
0

...

Next Post

Apple CEO speaks up against racism

How to earn free cash, up to 20k using this app

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH BAM

No Result
View All Result

ADVERTISMENT

HOT ENTRIES

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

Dj AB Sets To Drop First Single Of The Year 2023

March 29, 2023
Jay Melody - Na Iwe Kheri

Jay Melody – Na Iwe Kheri

March 29, 2023
Shatta Wale - Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

Shatta Wale – Mansa Musa Money Ft. Vybz Kartel

March 29, 2023
6LACK - B4L

6LACK – B4L

March 29, 2023
Lana Del Rey - Paris, Texas Ft. SYML

Lana Del Rey – Paris, Texas Ft. SYML

March 29, 2023
  • About
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • DMCA/Disclaimer

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.