Dj AB Ya Karyata Jite Jiten Sace Wayarsa A Yola

0

Haruna Abdullahi Wanda Akafi Sani Da Dj AB, Yau A Shafin Sa Na Twitter Ya KARYA TA Jite Jiten Sace Wayar Sa A Yola.

Inda Yace

Ana cewa wai an sace min waya a yola, to karya ne! Ga waya ta nan ina tweeting da ita 😁

Ga Abin Da Ya Dada:- 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here