Wata sabuwa kuma yaude an gano cewa mutanen da aka kashe a Zabarmi abokan Kasuwancin yan Boko Haram ne, Ma'ana shine sune suke kawai yan Boko Haram kayan Abinci, mai dadai sauran su..
To ko mene gaskiyar maganar Allah kadai yasani Amma de ga wata magana mai karfi ga mazauna garin..
Ji shaidar a kasa:
No comments:
Post a comment