• About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Sample Page
BestArewaMusic
No Result
View All Result
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home Hausa News

BIDIYO: Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP

AB Gentle by AB Gentle
April 28, 2022
in Hausa News
Reading Time: 5 mins read
0
42
SHARES
222
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP.

Aliyu Samba

Wani sojan Najeriya da ke aiki da Bataliya ta Sojoji da ke Gaidam Lence Kofur Jibril ya harbe kansa bayan an gano shi tare da kama shi da laifin hada baki da Boko Haram/ISWAP a ci gaba da fafatawa tsakanin sojoji da mayakan.

Wani majiya ta bayyana cewa al’amura sun fara nuna shakku game da sojan a lokacin da ya bace daga wurin aikin sa na tsawon kwana biyu.

Ya ce, “A bisa haka ne, kwamandan sa, Laftanar Kanal Mikah, ya binciki wayarsa, aka gano shi a wani wuri a Gashua, cikin karamar hukumar Bade, mai tazarar daruruwan kilomita daga inda aka ajiye shine gudanar da aiki.

“an sake kai hari wata mashayar a Gashua, inda mutum daya ya mutu, wasu bakwai kuma suka jikkata, ana kyautata zaton Jubril na daya daga cikin wadanda suka kai harin,” in ji majiyar.

Ya bayyana cewa, nan take aka aika da sako zuwa sansanin Sojoji da ke Gashuwa tare da fadada bincike. Da safiyar Talata ne Jibrin ya canza kama, ya shiga motar safe zuwa jihar Gombe, wanda akan hanya ne sojoji suka kama shi a shingen bincike da ke Gashua.

“an sake kai hari wata mashayar a Gashua, inda mutum daya ya mutu, wasu bakwai kuma suka jikkata, ana kyautata zaton Jubril na daya daga cikin wadanda suka kai harin,” in ji majiyar.

Ya bayyana cewa, nan take aka aika da sako zuwa sansanin Sojoji da ke Gashuwa tare da fadada bincike. Da safiyar Talata ne Jibrin ya canza kama, ya shiga motar safe zuwa jihar Gombe, wanda akan hanya ne sojoji suka kama shi a shingen bincike da ke Gashua.

An tattaro cewa bayan an kama Jubril tare da daure shi da mari a hanyarsa ta zuwa Geidam, ya yi aiki da kwarewarsa a matsayin mai koyar da sarrafa makami, ya kwace bindiga daga daya daga cikin masu rakiyarsa, ya ci karfin daya kuma ya tarwatsa kansa.

Abubuwan da suka bayyana lokacin da aka kama shi da tambayoyin da aka yi masa, sun kai ga kama wasu ‘yan’uwansa masu ta’addanci a a boye cikin sojojin.

Jibrin, dan ƙabilar Babur wanda yake dan karamar hukumar Biu, yana cikin Hukumar Leken Asiri kafin ya zama malamin koyar da sarrafa makamai a rundunar ta soji.

Previous Post

Mahalia – In The Club

Next Post

T-Pain – That’s Just Tips

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat And Sleep, CA Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger by Profession

Related Posts

Ty Rider - On Me x Misery

Ty Rider – On Me x Misery

by AB Gentle
March 22, 2023
0

...

Li Rye - Broken Heart

Li Rye – Broken Heart

by AB Gentle
March 22, 2023
0

...

femdot. - Pelle Pellet Ft. Sango

femdot. – Pelle Pelle Ft. Sango

by AB Gentle
March 22, 2023
0

...

Rvshvd - Ballin (Country Version)

Rvshvd – Ballin (Country Version)

by AB Gentle
March 22, 2023
0

...

Ajebo Hustlers - You Go Know Mp3 Download

Ajebo Hustlers – You Go Know Mp3 Download

by AB Gentle
March 22, 2023
0

...

Next Post

T-Pain - That's Just Tips

Nardo Wick - Krazy Krazy

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH BAM

No Result
View All Result

ADVERTISMENT

HOT ENTRIES

Ty Rider - On Me x Misery

Ty Rider – On Me x Misery

March 22, 2023
Li Rye - Broken Heart

Li Rye – Broken Heart

March 22, 2023
femdot. - Pelle Pellet Ft. Sango

femdot. – Pelle Pelle Ft. Sango

March 22, 2023
Rvshvd - Ballin (Country Version)

Rvshvd – Ballin (Country Version)

March 22, 2023
Ajebo Hustlers - You Go Know Mp3 Download

Ajebo Hustlers – You Go Know Mp3 Download

March 22, 2023
  • About
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • DMCA/Disclaimer

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.