• About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
  • Sample Page
BestArewaMusic
No Result
View All Result
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home Hausa News

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

AB Gentle by AB Gentle
April 26, 2022
in Hausa News
Reading Time: 4 mins read
0
42
SHARES
220
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari.

Rubutawa: Alhasan Mailafia

Yadda wani matashi ke bin wannan budurwan yana shafa mata azzakarinsa a gaban ka’aba.

Jiya da yau, bidiyo na yawo a “social media”, inda akaga wata budurwa tana daukar “video” tare da magana tana cewa wani matashi na biye da ita yana shafamata azzakarinsa a bayan ta a lokacin da take dawafi a kaaba.”

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

Kira zuwaga hukumar kula da alhazzai ta kasa:

Yakamata agudanar da bincike na musamman domin gano gaskiyar wannan lamarin.

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

Wasu mutane na ganin cewa, wannan matar karya takeyi kawai tana neman followers ne a tiktok shiyasa tayi wannan bidiiyon.

Wasu mutane naganin cewa tabbas wannan matashin dan iska ne, duba da yanda yasa hannu ya rungumo ta, bayan kuma ba matar aurensa ba ce.

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

Koma laifin waye, hukunta wadannan mutanen shine mafita agaremu saboda wasu dalilai kamar haka:

1. Wannan bidiyon cin zarafi ne ga addinin mu amatsayin mu na musulmi.

2. Wannan bidiyon cin zarafi ne da qasqanci ga bakar fata, da al’adar malam bahaushe.

3. Wannan bidiyon qasqanci ne ga kasarmu nigeria.

Saboda haka, koma waye acikinsu yake da laifi duk akamasu kuma a hukuntasu.”

Duk mai ganin labarin karyane, muje zuwa da sannu zai ga bidiyon yana yawo a yanar gizo, kamar yadda matar ta saki a dandalin Tiktok”

Ku bayyana ra’ayoyin Ku ?” Ga Bidiyon A Sha Kallo Lafiya.

Previous Post

Hamisu Breaker – Har Abada Mp3 Download 2022

Next Post

450 – Be Honest

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat And Sleep, CA Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger by Profession

Related Posts

University of Bath Global Leaders Scholarships in UK 2023/24

University of Bath Global Leaders Scholarships in UK 2023/24

by AB Gentle
June 1, 2023
0

...

Canada Visa: Express Entry Application 2023

Canada Visa: Express Entry Application 2023

by AB Gentle
June 1, 2023
0

...

McKinsey & Company Forward Learning Program 2023

McKinsey & Company Forward Learning Program 2023

by AB Gentle
June 1, 2023
0

...

German Bundestag IP Scholarship for Africans to Study in Germany

German Bundestag IP Scholarship for Africans to Study in Germany

by AB Gentle
June 1, 2023
0

...

Ashesi-ETH Masters in Engineering Scholarships 2023 [Fully Funded]

Ashesi-ETH Masters in Engineering Scholarships 2023 [Fully Funded]

by AB Gentle
June 1, 2023
0

...

Next Post

450 - Be Honest

Boj - Awolowo Ft. Wizkid & Darkovibes

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH BAM

No Result
View All Result

ADVERTISMENT

HOT ENTRIES

University of Bath Global Leaders Scholarships in UK 2023/24

University of Bath Global Leaders Scholarships in UK 2023/24

June 1, 2023
Canada Visa: Express Entry Application 2023

Canada Visa: Express Entry Application 2023

June 1, 2023
McKinsey & Company Forward Learning Program 2023

McKinsey & Company Forward Learning Program 2023

June 1, 2023
German Bundestag IP Scholarship for Africans to Study in Germany

German Bundestag IP Scholarship for Africans to Study in Germany

June 1, 2023
Ashesi-ETH Masters in Engineering Scholarships 2023 [Fully Funded]

Ashesi-ETH Masters in Engineering Scholarships 2023 [Fully Funded]

June 1, 2023
  • About
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • DMCA/Disclaimer

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2016 - 2023 BestArewaMusic Inc.