Wata Sabuwa Jaruma Rahama Sadau Tayi Magana Kan Mutanen Da Basu Da Tarbiyya, Rahama Ta Wallafa Wani Magana A Shafin Twitter Inda Take Magana Kan Mutane Da Basu Da Tarbiyya, Wannan Maganar Nata, Yajawo Cece Ku Ce Da Dama.
Domin Kuwa Da Yawan Mutane Suna Kallon Rahaman A Matsayin Itace Yakamata Ace Ta Fara Samun Tarbiyya Kafin Ta Fito Tayi Wani Magana Akan Tarbiyya.
Jaruma Rahama Sadau Tana Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Da Su Zama An Ayyanasu A Matsayin Wanda Babu Ruwansu Da Abin Da Mutane Ke Fadi Akansu. Domin Takanyi Abunta Ne Kai Tsaye Ba Tare Da Tunanin Maganganun Mutane Ba.
Mun Kawo Muku Abin Da Jarumar Ke Cewa Akan Tarbiyya Da Kuma Martanin Da Mutane Suka Dinga Mata Akan Wannan Maganar Nata.