Safara’u ta Kasance tsohuwar fuska ce a cikin shirin nan mai dogon zango na na tashar Arewa24 wato shirin Kwana Casa’in kafin a sauya ta daga ciki,wanda ana zargin fitar bidiyon tsaraicinta ne ya janyo cireta din da akayi.
Jarumar a yau ta bayyana a shafin TikTok inda take tikar rawa da wata matsartsiyar riga wacce take bayyana jikinta tana rangwada tana rera wata waka mai taken ‘Kwalelan Ka‘ wadda ake zaton ta bayyana ne a cikin wakar tare da wasu mawakan Hausa Hip-hop guda biyu wanda suka hada da Madox da kuma Mr442.
Ba tare da bata lokaci ba zamu saka muku bidiyon anan kasa: