Wata Sabuwa: Jahilci ne yake damun ku shiyasa bakwa fahimta ta inji Naziru Sarkin Waka. Mawakin nan na Kannywood Naziru Sarkin Waka ya kuma sakin wani bidiyo akan Rigimar sa da Nafisa Abdullahi,haka zalika Jarumin ya wallafa yadda wasu Alarammomi suka kai mishi ziyara harma suka bashi babbar kyauta wacce bai taba yin tsammani ba.
Ga cikakken bayanin cikin wanna video da zaku kalla na kasa