• Home
  • About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy
Saturday, May 28, 2022
  • Login
BestArewaMusic
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
No Result
View All Result
BestArewaMusic
No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports
Home Hausa News

SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko

AB Gentle by AB Gentle
May 10, 2022
in Hausa News
Reading Time: 3 mins read
0
SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko

SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko

65
SHARES

SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko.

Abdulmalik Tanko, mai makarantar da a ke zargi da kashe Hanifa Abubakar, ya ce shi da sauran mutane biyu da a ke tuhuma ba su san yadda a ka yi yarinyar, ƴar shekara 5 da haihuwa ta rasu ba.

Tanko ya baiyana haka ne a jiya Litinin yayin da ya ke kare kan sa a gaban babbar kotu a Jihar Kano.

A na tuhumar Tanko mai shekara 34 tare da Hashimu ɗan shekaru 37 da kuma Fatima Musa mai shekara 26, dukkan su mazauna Tudun Murtala a gaban babbar Kotun.

A na tuhumar su da laifuka 5 da su ka haɗa da yunƙurin garkuwa da mutum, garkuwa da mutum, haɗin baki, ɓoye gawar Hanifa da taimaka wa a aikata laifin.

A wata shaida da M.L.Usman ya jagoranta, lauyan da ke kare shi, Tanko ya ce shi da mutum biyun da ake tuhuma ba su san yadda marigayiya Hanifa ta rasu ba.

Ya ce a cikin watan Disambar 2021, ya samu matsala ta kudi sosai, don haka ya je banki neman lamuni, amma aka ce masa bai cika sharuɗɗan bayar da irin wannan lamuni ba.

“A ranar 4 ga Disambar 2021, na yanke shawarar in je in ɗauko Hanifa a makarantar Islamiyya a adaidaita sahu, na dauke ta, na kai ta gidana da ke Tudun Murtala a Kano.

” Da na isa gida, matata ta tambaye ni ƴar wane ne, na ce mata ƴar ɗaya daga cikin ma’aikatana ce da ta yi tafiya, kuma nan da kwana biyu zuwa uku za ta dawo.

“A ranar 10 ga Disamba, 2021, ina kan hanyara ta zuwa kasuwa sai na haɗu da wani Habu, wanda ya nemi aikin gadi a makaranta ta amma har yanzu ba a ɗauke shi aiki ba.

“Na ce masa ina da aiki mai sauki da zan bashi sabo da haka ya zo makarantar da ke Tudun Murtala; Na ce masa akwai yarinyar da zai kula mini da ita na kwana ɗaya kacal a cikin harabar makarantar.

“Sai mu ka yi musayar lambar waya kuma ya yarda ya zo da misalin karfe 11:30 na dare, daga nan muka rabu.

“A wannan ranar da misalin karfe 10:00 na dare na ɗauke Hanifa da ga gida na a lokacin da take barci mai nauyi; nisan gidana zuwa makaranta bai yi nisa ba.

“Hanifa ta kwana a daya daga cikin ofisoshin makarantar a kan kujera kuma na kulle na bar ta a makarantar,” in ji Tanko.

Ya kuma shaida cewar a hanyarsa ta komawa gida ya yi kokarin kiran Habu ɗin, inda ya ƙara da cewa washegari da misalin karfe 7:30 na safe ya je makarantar, sai ya kaɗu da ganin Hanifa ta na barci kamar yadda ya bar ta.

“Na taɓa hannunta amma ba ta motsa ba,” in ji shi, inda ya shaida wa kotun cewa ya yi wa wanda ake kara na biyu ƙarya da ya zo ya binne gawar da ya ɓoye ta a cikin buhu a harabar makarantarsa.

A yayin tuhumar, lauyan masu shigar da ƙara, Antoni-Janar na Jihar Kano, Barr. Musa Abdullahi-Lawan, ya tambayi wanda ake kara ko wadanda ake kara na biyu da na uku sun san an sace Hanifa da kuma yadda ta mutu daga baya.

Tanko ya amsa cewa su biyun ba su da masaniyar cewa an yi garkuwa da marigayiyar da kuma yanayin da ya kai ga mutuwar ta.

Alkalin kotun, Mai shari’a Usman Na’abba, ya ɗage ci gaba da shari’ar har zuwa ranar 10 ga watan Mayu domin ci gaba da sauraron kariya.

Laifukan da ake tuhumar su Tanko sun saɓa da sashe na 97, 95 da 273, 274(b) da 277 na kundin laifuffuka na dokokin jihar Kano, 1991.

Related

Tags: Hanifa
Previous Post

Kasheepu – Zanen Zabo Ft. Umar M Shareef, Nura M Inuwa & Hamisu Breaker

Next Post

Kendrick Lamar – The Heart Part 5

AB Gentle

AB Gentle

I Take Pictures Drink Chapman Eat and Sleep A Pro Graphics Designer, Cinematographer and A Blogger By Profession.

Next Post
Kendrick Lamar - The Heart Part 5

Kendrick Lamar - The Heart Part 5

Lil Eazzyy - Bring Some Mo Ft. NLE Choppa

Lil Eazzyy - Bring Some Mo Ft. NLE Choppa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

ADVERTISEMENT

ENTERTAINMENT

Bello SisQo is Dropping his First Solo Song Of The Year After numerous Big Collaborations
ENTERTAINMENT NEWS

Bello SisQo is Dropping his First Solo Song Of The Year After numerous Big Collaborations

by AB Gentle
May 12, 2022
0

Read more
Psg vs Lens 1 - 1 Highlights HD Mp4 Download

Psg vs Lens 1 – 1 Highlights HD Mp4 Download

April 24, 2022
Real Sociedad vs Barcelona 0 - 1 Highlights HD Mp4 Download

Real Sociedad vs Barcelona 0 – 1 Highlights HD Mp4 Download

April 21, 2022
Boy Spyce reveals how he got signed by Don Jazzy’s Mavin Records in an interview (WATCH)

Boy Spyce reveals how he got signed by Don Jazzy’s Mavin Records in an interview (WATCH)

April 21, 2022
Rema announces new collaboration with Olamide

Rema announces new collaboration with Olamide

April 21, 2022
Chelsea vs Arsenal 2 - 4 Highlights HD Mp4 Download

Chelsea vs Arsenal 2 – 4 Highlights HD Mp4 Download

April 20, 2022
“Take my ATM card and buy yourself a new bag” – Singer Adekunle Gold tells his wife, Simi, as she turns a new age

“Take my ATM card and buy yourself a new bag” – Singer Adekunle Gold tells his wife, Simi, as she turns a new age

April 19, 2022
“He put am inside boxers” Moment Portable ran out of stage after being given bundle of money by billionaire “E-Money” at AY Live

“He put am inside boxers” Moment Portable ran out of stage after being given bundle of money by billionaire “E-Money” at AY Live

April 19, 2022
“OBO na national cake, E go reach everyone” – Reactions as Davido allegedly moves to new girl (See Details)

“OBO na national cake, E go reach everyone” – Reactions as Davido allegedly moves to new girl (See Details)

April 19, 2022
“Cult!st jam verified cult!st” – Reactions as Zlatan Ibile ‘slaps’ OGB Recent inside club (WATCH)

“Cult!st jam verified cult!st” – Reactions as Zlatan Ibile ‘slaps’ OGB Recent inside club (WATCH)

April 19, 2022
Load More

VIDEOS

VIDEO: Black Sherif - Kwaku The Traveller Mp4 Download
Videos

VIDEO: Black Sherif – Kwaku The Traveller Mp4 Download

by AB Gentle
May 19, 2022
0

...

Read more
Maidawa - A Da

Maidawa – A Da

May 10, 2022
VIDEO: Dj AB - Ina Da

VIDEO: Dj AB – Ina Da

May 9, 2022
VIDEO: Khaid - Ski

VIDEO: Khaid – Ski

April 23, 2022
VIDEO: Young MA - Aye Day Pay Day

VIDEO: Young MA – Aye Day Pay Day

April 21, 2022
VIDEO: Madox TBB - Rayuwa

VIDEO: Madox TBB – Rayuwa

April 18, 2022
VIDEO: Fresh Emir - A Yau S02 Episode 3 (Gyaran Kasa)

VIDEO: Fresh Emir – A Yau S02 Episode 3 (Gyaran Kasa)

April 18, 2022
VIDEO: The Weeknd - Out of Time

VIDEO: The Weeknd – Out of Time

April 11, 2022
VIDEO: BIA - London Ft. J Cole

VIDEO: BIA – London Ft. J Cole

April 11, 2022
VIDEO: Camila Cabello - psychofreak

VIDEO: Camila Cabello – psychofreak

April 11, 2022
Load More

ALBUM/EP

Key! - Mama's Man EP
album

Key! – Mama’s Man EP

by AB Gentle
May 23, 2022
0

...

Read more
ALBUM: Cannon - Raw N B: The Explicit Tape

ALBUM: Cannon – Raw N B: The Explicit Tape

May 23, 2022
ALBUM: Dreezy & Hit-Boy - Hitgirl

ALBUM: Dreezy & Hit-Boy – Hitgirl

May 23, 2022
ALBUM: Lil Gnar - Die Bout It

ALBUM: Lil Gnar – Die Bout It

May 23, 2022
ALBUM: Ravyn Lenae - Hypnos

ALBUM: Ravyn Lenae – Hypnos

May 23, 2022
ALBUM: Stunna 4 Vegas - Rae Rae's Son

ALBUM: Stunna 4 Vegas – Rae Rae’s Son

May 23, 2022
ALBUM: Boldy James & Real Bad Man - Killing Nothing

ALBUM: Boldy James & Real Bad Man – Killing Nothing

May 23, 2022
ALBUM: Babyface Ray - FACE (Deluxe)

ALBUM: Babyface Ray – FACE (Deluxe)

May 23, 2022
Mahalia - Letter To Ur Ex EP

Mahalia – Letter To Ur Ex EP

May 23, 2022
ALBUM: Payroll Giovanni - Back 2 The Ba$ics

ALBUM: Payroll Giovanni – Back 2 The Ba$ics

May 23, 2022
Load More

NEWS

Rungumar da akayiwa tsohuwar matar sani Danja Mansurah isah ya janyo cece kuce
Kannywood

Rungumar da akayiwa tsohuwar matar sani Danja Mansurah isah ya janyo cece kuce

by AB Gentle
May 23, 2022
0

...

Read more
WATA SABUWA: A Hukunta Wadanda Su Kashe Matashiya Deborah Ko Nayi Ridda

WATA SABUWA: A Hukunta Wadanda Su Kashe Matashiya Deborah Ko Nayi Ridda

May 15, 2022
Buhari zai taimaka wa Sudan ta Kudu a yaƙi da 'yan bindiga

Buhari zai taimaka wa Sudan ta Kudu a yaƙi da ‘yan bindiga

May 14, 2022
BIDIYO: Shugaban kungiyar kungiyar Izalah a Najeriya ta ya yi Allah wadai da abinda ya faru a jihar Sokoto

BIDIYO: Shugaban kungiyar kungiyar Izalah a Najeriya ta ya yi Allah wadai da abinda ya faru a jihar Sokoto

May 14, 2022
SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko

SHARI’A SABANIN HANKALI: Ban sanma yadda a kai Hanifa ta mutu ba inji — Abdulmalik Tanko

May 10, 2022
Bidiyon Yan Tiktok Din Dake Sumbatar Juna Tare Da Rungume Rungume A Bainar Jama’a Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta

Bidiyon Yan Tiktok Din Dake Sumbatar Juna Tare Da Rungume Rungume A Bainar Jama’a Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta

May 5, 2022
Bidiyon Kawayen Ummi Rahab Da Sukai Mata Bidiyo Ba Kaya A Jikinta Bata Sani Ba Asirin Su Ya Tonu

Bidiyon Kawayen Ummi Rahab Da Sukai Mata Bidiyo Ba Kaya A Jikinta Bata Sani Ba Asirin Su Ya Tonu

May 5, 2022
BIDIYO: Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP

BIDIYO: Wani Sojan Najeriya ya kashe kansa bayan an gano Yana aiki da Boko Haram/ISWAP

April 28, 2022
Bidiyoyin Yar Tiktok Din Da Tace Ana Goga Mata Azza Kari A Bayan Ta A Masallacin Harami

Bidiyoyin Yar Tiktok Din Da Tace Ana Goga Mata Azza Kari A Bayan Ta A Masallacin Harami

April 27, 2022
BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

April 26, 2022
Wata Sabuwa: Jahilci ne yake damun ku shiyasa bakwa fahimta ta inji Naziru Sarkin Waka

Wata Sabuwa: Jahilci ne yake damun ku shiyasa bakwa fahimta ta inji Naziru Sarkin Waka

April 25, 2022
Load More
BestArewaMusic

Copyright © 2022 BestArewaMusic Inc

  • Home
  • About
  • Contact Us
  • DMCA/Disclaimer
  • Privacy Policy

Follow Us

No Result
View All Result
  • Music
  • Videos
  • Hausa HipHop Music
  • News
  • International NEWS
  • Sports

Copyright © 2022 BestArewaMusic Inc

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In