WATA SABUWA: A Hukunta Wadanda Su Kashe Matashiya Deborah Ko Nayi Ridda. Idan ba’a hukunta wadanda su ka kashe Deborah ba, zanyi ridda in fita daga musulunci – Inji wata matashiya
Wata matashiyar Bayerabiya, me suna Keffe Arinola ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta wadanda su ka kashe Deborah da ta zagi Annabi Muhammad (SAW) a Sokoto ba zata fita daga musulunci.
Ta bayyana hakane a shafinta na tiktok Inda tace kisan da akawa Deborah ya sabawa adinnin Islama.
https://vm.tiktok.com/ZTdstkmad/?k=1