Auren Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Yanzu Gaskiya Tafito.
Toffa Maganar Auren Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi” Shin Mene Gaskiya Akai Yanzu Muna Tafeda Da Rahoton Gaskiya Akan Auren Nata.
Jaruma Nafisa Abdullahi Shin Aure Zatayi da Gaske Ko Kuma Karya’ Ce Babu Shakka Tsakanin Jiya Zuwa Yau Ana ta Yada’ Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi A Kafa’fan Sada Zumunta Kuma Hotuna Na Aure.
Toffa` Amma Kuma Maganar Gaskiya Ita Ce Nafisa Abdullahi Ba Aure Zatayi Ba Kawai Wannan Hotuna da Kuke ta Gani Ana Yadawa Hotone Na Karya’ Wato Ba Gaskiya Bane Kawai An Hada Sane.
Tabbas Wannan Hotuna Na Jarumar Sun Cika Kafa’fan Sada Zumunta Duda Labarin Dai Na Karya’ Ne Wato Maganar Gaskiya Nafisa Abdullahi Ba Aure Zatayi Ba.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Maganar Auren Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi.