Bidiyo: Jama’a Sunyi Allah Wadai Da Sabon Film Din Kannywood Mai Dogon Zango da Ake Iskanci

0

Bidiyo: Jama’a Sunyi Allah Wadai Da Sabon Film Din Kannywood Mai Dogon Zango da Ake Iskanci.

Yadda Wani Sabon Shirin Hausa Mai Dogon Zango Ya Jawo Cece Ku Ce! Munata Cin Karo Da Wani Gajeran Bidiyo Wanda Tsayinya Bai Wuce Yan Dakiku Arba’in Da Shida Ba.

Inda A Nuna Wata Mace Kwance Cikin Ruwa Wani Namiji Na Danna Cikinta. Inda Daga Baya Muka Gane Shirin Fim Akeyi, Inda Aka Zagayesu Da Kamarori Ana Dauka.

Wannan Bidiyon Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama A Shafukan Sada Zumunta Tun Kafin Fitowar Shirin. Bayan Dan Gajeran Bincikenmu Mun Gano Shirin Mai Dogon Zango Ne, Sun Masa Laqabi Da “Yabubulu“.

Bincikenmu Bai Kai Zuwa Da Gane Iya Labarin Shirin Ya Dosa Ba.. Amma Dai Iya Wannan Dan Gajeran Bidiyon Dake Yawo Ya Jawoma Shirin Bakin Ciki Da Kuma Cece Ku Ce.

Ku Me Zakuce Dangane Da Wannan Bidiyon Na Yadda Aka Nuna Namiji Na Danna Cikin Baligan Mace Haka, Duk Da Sunan Shirin Fim? Kalla Kuga Gajeran Bidiyon.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here