Innalillahi Bidiyon Yadda Yayan Musulmai Ke Rubutu Akan Nonuwan Yan Mata Sabon Iskancin Daya Shigo Makarantun Boko a Arewa

0

Innalillahi Bidiyon Yadda Yayan Musulmai Ke Rubutu Akan Nonuwan Yan Mata Sabon Iskancin Daya Shigo Makarantun Boko a Arewa.

Ina mafita!!!

Wannan fa Diyar musulmai ce Kuma har tayi Tunanin mutumin kirki zai aureta,? Na rantse da allah qarya takeyi.

Muna kira Hukumomin manyan makarantun arewa dasu zauna suyi Tsari Kan irin wadannan badalolin dake faruwa a makarantun arewa, wannan fitsarar a makarantun arewa kawai akeyisun, Duk Wanda kuka kama kuyi masa Hukunci Mai qarfi yadda Wani ma bazaiyi tunanin yayi ba.

Iyaye ya Kamata ku nutsu ku ringa bibiyar yayanku a makarantu domin kiwo ne Allah swt ya baku Kuma sai an Tambayeku a ranar gobe kiyama, yayanku a makarantu suna sheke ayarsu suna abinda suka ga dama sbd Babu Wanda zai taka masu birki, wlh iyaye ku tashi.

Ya Allah ka shiryar damu ka Kare Al,ummar musulmi a Duk Inda suke ka shirya zuriarmu allahumma ameen ya Allah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here