Innalillahi Kalli Bidiyon Fadan Malan Ali da Rayya Kwana Casa’in Inda Sukayi Ta Zagin Iyayen Juna

0

Innalillahi Kalli Bidiyon Fadan Malan Ali da Rayya Kwana Casa’in Inda Sukayi Ta Zagin Iyayen Juna.

Ajiya ne Wani bidiyon zage zage da akayi a tsakanin Malan Ali na Shirin Kwana Casa’in da kuma Rayya Kwana casa’in ya karade kowane lungu da sako na kafafen yada zumunta.

Acikin bidiyon dai an nuno Malan Ali da Rayya din suna zahin iyayen zuna babu kakkautawa, harda Kiran juna yan akuya.

Wannan al’amari daya faru, ba karamin dagawa mutane hankali Yayi ba duba da yadda aka jima ba’a Wata Babbar fitina a kannywood kamar wannan ba.

Ga bidiyon akasa

Kamar dai yadda kukaga wannan bidiyo, an nuno Malan Ali Cikin Fushi ya fito daga cikin gidan da suke daukan Shirin Kwana casa’in yana zage zage, inda daga baya anan fadan ya kaure.

Rayya Kwana casa’in itace ta wallafa wannan bidiyon a shafinta na Instagram, sai dai daga baya taje ta cike bidiyon wanda daga Baya tazo tacire bidiyon, saidai ina Jama’a da dama sun gani.

Allah yasa my dace kuma ya sulhunta tsakaninsu, domin Daga gani abubuwa sun tabarbare.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here