Wasu Jerin Zafafan Hotunan da Salam Kwana Casa’in Ta Saki Ya Janyo Mata Zagi da Wajen Jama’a

0

Wasu Jerin Zafafan Hotunan da Salam Kwana Casa’in Ta Saki Ya Janyo Mata Zagi da Wajen Jama’a.

Fitacciyar mawakiyar gambarar nan princess Mufeedat wacce akafi sani da sabuwar salma kwana Casa’in ta wallafa wasu sabbin hotuna a shafinta na Instagram wanda sukaja Mata bakaken maganganu.

Mawakiyar wacce dama tun kafin ta amsa tayin shirin Kwana Casa’in na tashar arewa24 ta saba yin hotuna irin wadannan kuma ta saka su a shafin nata na sada Zumunta, hakan yasa kwanakin baya mutane sukaita Allah wadai da wasu hotunan ta data wallafa.

Wanda korafe korefen mutane yasa aka cireta daga cikin shirin na kwana Casa’in.

A chan kwanakin baya dai an saki wasu jerin hotunan Jarumar sanye da Kayan da suka bayyana surarta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here