Wata Sabuwa Yanzu Yanzu Safara’u Ta Kara Fadawa Yan Kannywood Bakar Magana Acikin Wani bidiyo

0

Wata Sabuwa Yanzu Yanzu Safara’u Ta Kara Fadawa Yan Kannywood Bakar Magana Acikin Wani bidiyo.

Safiya Yusuf wacce akafi sani da Safara’u Kwana Casa’in wadda a yanzu ake kiranta da Safa a fannin Waka ta fadi wata magana a cikin hirar da akayi da ita.

Sai dai yayin hirar da ita ta bayyana duniya cewa ita fa yanzu tafi karfin fitowa a cikin finafinai Kannywood,sai dai ta biya wasu suzo suyi mata aiki ta biyasu.

Hakan data fada ya matukar jawo kace nace a shafukan sada zumunta musamman ma TikTok da dandalin Facebook.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Allah yasa mudace, ya kawo musu zaman Lafiya Ameen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here