Audio Shehi Tajul’izzi – Ayi Hakuri Mp3
Mawakin yabon Annabi Muhammad S.A.W wanda aka fi sani da Shehi Tajul’izzi yazo da sabuwar wakar yabo mai suna “Ayi Hakuri Mp3 Download 2023.” Yayi wakar nan domin watan Ramadan mai albarka.
Zaku iya sauraron wakar Ayi Hakuri yanzu a BestArewaMusic. Da kuma downloading a kyauta.